Apply Nirsal Loan 2023/2024
Hanyar da zaka bi wajen yin Apply Nirsal Loan 2023/2024 Wannan Hanya ce me sauki amma idan ka samar da abubuwa kamar haka.
Abun Boye Ya fito fili Tsakanin Aisha Humaira da Marya Yahaya
Nersal Acct Number
BVN
KA TABBATAR KAI DAN NIGERIA NE
Muddum ka cike wannan kaidoji in sha Allahu to zaka sami shiga cikin tsarin wanda zasu amfana.
Yadda zaka yi Apply na Nersal Loan 2023/2024
Da farko dai zaka shiga wannan Blue Link din sannan saika yi register da zarar ka gama zaka je kayi login a cikin Darshboard dinka ka karda complet na profile dinka.
Kana gamawa sai ka je kayi Apply Na loan dinka in sha Allahu zaka samu.
Kar a manta da yin share ga yan uwa da abokan arziki
