Nigerian Navy Special Recruitment 2023/2024
Nigerian Navy sun Bude Portal na diban sababbin sabbin maaika.
barkan ku da wannan lokaci da fatan kuna lafiya kamar yadda kuka sani bayan kowanne lokaci kokuma shekara daya ko biyu wannan sashi na tsaron kasa bangaren sojan ruwa wato Nigeria Navy Suna daukar sabbin maaikata.
Ga masu buka dole ne sai ka cike abubuwa kamar haka
- ka kasance cikakken dan Nigeria
- dole sai ka zama cikakken me lafiya
- dole ne kar ka gaza sama da shekara 18
- dole ne ya zama kana da takardun sakandire zuwa sama
kar ku manta da yi mana sharing domin yan uwa suma su amfana
